Tattaunawa da Mustapha Sarkin Yaki jam'iyyar PDP, Alhaji Mustapha Karaduwa
ATP HAUSA
@atphausa1ku shiga nan don samun zafafan video masu 👇👇https://vm.tiktok.com/ZMkjj2scS/
🔗 https://www.facebook.com/ATPhaus ↗🔎 Détails (profil + refresh) ouvrir
#2025recap
Muna Bukatar Matawalle Yazo ya karasa Ayyukan Alherinsa, a Jihar Zamfara a matsayin Gwamna” — Mustapha Sarkin Yaƙi.
Fitaccen mawakin Hausa a Arewacin Najeriya, Naziru SarkinWaka ya bayyana cewa bayyi wata magana da wata kafar yada labarai ba, amma zaiyi a nan gaba.
Karya kawai ake jinginawa Ga Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle” — Inji Jigon Siyasa a Jam'iyyar APC Khalifa Pasali.
An naɗa Mawaƙi Rarara a matsayin Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa. Mai Martaba Sarkin Daura Alhaji Umar Farouk ya naɗa Fitaccen mawaƙi Dauda Kahutu Rarara a matsayin Sarkin Waƙar Ƙasar Hausa a yau Asabar, a masarautar Daura.
Burkina Faso ta Saki Sojojin Najeriya 11 da Ta Rike su, Bayan Saukar Jirgin sojin Najeriya kirar C -130 da Aka Ce yayi Ba Bisa Ka’ida Ba Burkina Faso ta saki jami’an sojojin Najeriya 11 da ta tsare bayan wata saukar gaggawa da yayi a kasar. An saki jami’an ne bayan wannan lamari da ya tada hargitsin diflomasiyya tsakanin ƙasashen biyu.
Babu wata doka da jirgin mu ya karya a saukar gaggawa da ya yi a Burkina Faso, don haka babu dalilin tsare shi balle sojojin da ke cikinsa. Kakakin rundunar, Iya Komodo Ehimen Ejodame, ya ce jirgin yana hanyarsa ta zuwa ƙasar Portugal ne lokacin da ya yi saukar gaggawa a birnin Bobo-Dioulasso a matsayin matakin kariya sakamakon matsalar na’ura da ya samu a sararin samaniya a ranar Litinin. Iya Komodo Ehimen ya ce yin hakan ba taka dokar sararin samaniya ba ne, kuma ya dace da ƙa’idojin dokar tsaro ta ƙasa da ƙasa. Ya bayyana cewa jirgin ya tashi ne daga Legas zuwa Portugal, amma a hanya tawagarsa ta lura da wata matsala ta na'ura don haka suka nufi filin jirgi mafi kusa domin sauka, kamar yadda dokar sufurin jiragen sama na ƙasa da kasa ya tanadar.
YANZU-YANZU: Sojoji sun kifar da Gwamnatin Benin a safiyar Lahadi. Yunkurin Juyin Mulki a Benin: Sojoji sun ce sun sake karɓar iko a kasar benin, majiyar gwamnati ta tabbatar Sojojin da suka kasance masu biyayya ga Shugaban Benin, Patrice Talon, sun ce sun hana wani yunkurin juyin mulki da nufin kifar da gwamnati, kuma shugaban kasan yana cikin tsaro. A safiyar ranar Lahadi, wasu sojoji sun bayyana a gidan talabijin na gwamnati suna ikirarin cewa sun hambarar da Talon daga mukaminsa tare da rusa dukkanin muƙaman gwamnati. An ce yunkurin juyin mulkin ya fara ne da safiyar ranar Lahadi, in ji majiyoyi, da hari kan gidan shugaban kasa a Porto-Novo, babban birnin Benin. Zuwa Yanzu bangori biyu ne ke rike da madafun ikon kasar.
Sous-titres IA en 1 clic
Vidéo importée → version prête à poster.
Ministan Tsaron kasa, Janar CG Musa ya dauki Alkawarin kawo karshen zaluntar mutanen da basu da laifi a Najeriya. A cikin jawabinsa ya bayyana cewa Shan jinin masu laifi ba tare da dalili ba ya ƙare.
YANZU-YANZU: Janar Christopher Musa ya kama aiki a matsayin sabon Ministan Tsaro
Jawabin Janar CG Musa, bayan Shan Rantsuwa a fadar shugaban kasar Najeriya. Shugaba Tinubu ya Rantsar da Janar CG Musa, a matsayin halastaccen Babban ministan tsaron Najeriya.
Texte → vidéo TikTok IA
Tu écris le prompt, on génère la vidéo.
"Za mu iya janye dukkan sojoji daga kan shingen bincike, mu bar ’yan sanda da Civil Defence su rika kula da waɗannan wurare. Zamu tabbatar mun zaƙulo Miyagun mutane da suka buya a cikin dazuka."inji —ministan tsaro, Christopher Musa Menene Ra'ayinku?
Sanata Ali Ndume, Dan majalisa wanda ya shafe sama da shekaru 20 a majalisa, Ya shawarci Janar Christopher Gwabin Musa, kuma sabon ministan tsaron kasa, akan ya tabbatar an shigar da sojojin Najeriya cikin tsarin biyan Albashi kai tsaye ba tare da bin wasu hanyoyi ba. Tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar, wanda ya daɗe yana neman a inganta albashi da walwalar sojojin ƙasa domin ƙara musu ƙwarin gwiwa, ya ce saka rundunar cikin tsarin statutory transfer zai cire duk wata matsalar jinkiri da ke hana sayen makamai da kayan yaƙi cikin gaggawa a wuraren yaƙi. Ya ce: “Ina taya shi murna kan wannan nadin da kowa ya yarda ya cancanta. Ya kamata ya ja hankalin shugaban ƙasa kan bukatar saka Rundunar Sojin Najeriya cikin First Line Charge. “Baya ga isasshen kuɗaɗen sojoji na ƙasa, ruwa da sama, yana da matuƙar muhimmanci kuɗi su rika fita cikin gaggawa. Ya tabbata rundunar soji ta samu dukkan kasafin kuɗin manyan ayyukanta, domin idan ba su samu ba, ayyuka za su tsaya.”
YANZU-YANZU: Badaru Abubakar ya sauka daga mukaminsa na Ministan tsaro....
- Je compte uniquement les vidéos ≥ 60 secondes (tu m’as dit que <60s = pas pris en compte).
- Calcul sur les 30 derniers jours (dans la limite des 35 dernières vidéos qu’on a dans le JSON).
- RPM estimé : 0.81€/1k vues (range 0.57–1.05) basé sur ER + save rate + durée moyenne.
- Résultat: 0.5€ sur 30j (range 0.35€–0.65€), pour 616 vues éligibles et 1 vidéos ≥60s.
- Emoji + note /10 = performance globale de la vidéo (views + ER + saves).
- ER = (Likes + Commentaires + Partages) / Vues • Save rate = Sauvegardes / Vues.
- Badges “Au-dessus / En dessous” = comparaison directe à la moyenne de TON compte.
Importe ta vidéo, et Vexub génère une vidéo sous-titrée prête pour TikTok, Reels ou Shorts. Pas de montage, pas de prise de tête.
- Reconnaissance vocale IA → texte propre
- Sous-titres syncro automatiquement sur la vidéo
- Format vertical optimisé pour les vues