Mun fito domin halartar taron jam'iyyar APC na jihar Katsina inda za'a tabbatar da shugaba Tinubu da Gwamna Raɗɗa a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa da na Gwamna a jam'iyyar APC a zaɓen 2027. Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa da Mataimakin Shugaban majalissar Dattawa ne suka halarci taron.
Malam Abdul Maje
@avdoolmajeMember Malam Dikko Radda Media Team. Twitter : avdoolmaje FB: Malam Abdul Maje
🔎 Détails (profil + refresh) ouvrir
Shirye-shiryen tafiya filin taron ƙaddamar da Shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa da Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda a matsayin ɗan takarar Gwamnan jihar Katsina duka a jam'iyyar APC a zaɓen 2027.
Cikin minti ɗaya, yadda taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC na jihar Katsina ya wakana a yau Lahadi 1 ga watan Fabrairun 2026. #CapCut #malamabdulmaje #dikkoradda #RaddaisWorking
Ga Usmaniyya mun faɗi Usmaniyya ɗan farin gida.... #CapCut #malamabdulmaje #usmaniyya
Tsohon Sanatan shiyyar Funtua mai hawa Uku Sanata Abu Ibrahim yaga ƙauna da karamchi yau a wajen taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC na jihar Katsina. #CapCut #dikkoradda #apc #RaddaisWorking #malamabdulmaje
Yadda aka gudanar da taron masu ruwa da tsaki na jam'iyyar APC ta Jihar Katsina, a cikin shirye-shiryen da masu ruwa da tsakin suke na amincewa da tsayar da shugaban ƙasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu a matsayin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar APC da Gwamna Raɗɗa a matsayin ɗan takarar Gwamna na jam’iyyar a jihar Katsina a zaɓen 2027. Taron ya samu halartar Mataimakin Gwamna Hon. Faruk Lawal Joɓe, Tsohon Gwamna Rt.Hon Aminu Masari, tsohon Gwamna Barr Ibrahim Shema, ƴan majalissar Dattawa, yan majalisar tarayya, na Dokoki, da na zartaswa, tsofaffin mataimakan Gwamna, Sanata Abu Ibrahim, Sanata Barkiya, Sanata Inzerebe, da sauran masu muƙamai a tarayya da jiha. #CapCut #dikkoradda #malamabdulmaje #apc
Bidiyon yadda Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda PhD,CON, ya halarci taron mata ƴan kasuwa na jihar Katsina mI suna "Katsina Women of Influence and Investment Summit" wanda Katsina Inner Wheel Development Initiative suka gudanar. #CapCut #dikkoradda #malamabdulmaje #RaddaisWorking
Sai Dikko 💯🔥
Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umar Radda PhD,CON a ranar Alhamis, 29 ga Janairu, 2026, ya karɓi baƙuncin wata babbar tawaga ta Arewa Consultative Forum (ACF) ƙarƙashin jagorancin Shugabanta Mamman Mike Osuman SAN,OFR, a wata ziyarar girmamawa da suka kawo a Fadar Gwamnatin Katsina. #CapCut #dikkoradda #malamabdulmaje #RaddaisWorking
Sous-titres IA en 1 clic
Vidéo importée → version prête à poster.
Yanzu-Yanzu Gwamna Raɗɗa yana jagorantar zaman majalissar zartaswa ta jihar Katsina a yau Laraba 28/01/2026. #CapCut #dikkoradda #malamabdulmaje #RaddaisWorking
Ban da mu! #CapCut #dikkoradda #malamabdulmaje
Oga 🫡. Daga nan........... #CapCut #dikkoradda #malamabdulmaje #nigeria
Texte → vidéo TikTok IA
Tu écris le prompt, on génère la vidéo.
Governor Radda Assists Al-Qalam University Vice-Chancellor in the Conferment of an Honorary Doctorate in Public Administration on Former Governor Masari #CapCut #dikkoradda #malamabdulmaje #nigeria
- Je compte uniquement les vidéos ≥ 60 secondes (tu m’as dit que <60s = pas pris en compte).
- Calcul sur les 30 derniers jours (dans la limite des 35 dernières vidéos qu’on a dans le JSON).
- RPM estimé : 1.03€/1k vues (range 0.72–1.34) basé sur ER + save rate + durée moyenne.
- Résultat: 38€ sur 30j (range 27€–5€), pour 37.09K vues éligibles et 5 vidéos ≥60s.
- Emoji + note /10 = performance globale de la vidéo (views + ER + saves).
- ER = (Likes + Commentaires + Partages) / Vues • Save rate = Sauvegardes / Vues.
- Badges “Au-dessus / En dessous” = comparaison directe à la moyenne de TON compte.
Importe ta vidéo, et Vexub génère une vidéo sous-titrée prête pour TikTok, Reels ou Shorts. Pas de montage, pas de prise de tête.
- Reconnaissance vocale IA → texte propre
- Sous-titres syncro automatiquement sur la vidéo
- Format vertical optimisé pour les vues