Labaran Duniya na Yau 03/02/2026 daga tashar JKD TV. #fyp #najeriya
JKD TV/Hamada FM
@jkdmedia_JKD TV Channel 391 nd Hamada FM 91.3 https://www.youtube.com/@JkdMedia_
🔎 Détails (profil + refresh) ouvrir
Gwamnan Jahar Kano Abba Kabir Yusuf ya sanar da ficewarsa daga Jam'iyyar NNPP ba tare da ayyana inda ya koma ba, wannan sanarwa ta fito daga bakin mai magana da yawunsa watau Sunusi Bature Dawakin Tofa. #najeriya #fyp
Kauyan Kurmin Wali inda akayi garkuwa da mutane a kalla 166 a wasu coci guda 3, inda mukaci karo da yan uwa da iyaye da kuma yayan wadanda aka sace sunata rusa kuka. JKDTv ta samu zantawa da wadanda suka kubuta daga harin. #fyp #najeriya
Texte → vidéo TikTok IA
Tu écris le prompt, on génère la vidéo.
Gwamnan Jahar Kaduna Sen. Uba Sani ya kai ziyarar gani da ido tare da jajantawa wadanda suka kubuta daga harin Yan bindiga a Kurmin Wali na Karamar Hukumar Kajuru dake jahar Kaduna #fyp #najeriya
Shugaban Kurmin wali ya banana abin da ya faru a garin. #kurminwali #kidnapping #breakingnews #arewa #labarai
Rohotu daga Kurmin Wali inda yan gari suna cewa da gaske an sace mutanansu #kurminwali #labarai #arewa #breakingnews #kidnapping
Wasu daga cikin wadanda suka ce sun kubuce Daga hannun masu garkuwa da mutanne a kurmin wali #kurminwali #breakingnews #arewa #labarai
Toh ga wani rahoto kuma! Daga wakilin mu Ibrahim Dattijo Daga Kurmin Wali, inda mazauna yankin ke bayyana cewa da gaske an sace wasu daga cikin mutanensu #kurminwali #breakingnews
Kwamishinan yan sanda CP Muhammad Rabi'u ya gargadi al'umar jahar Kaduna musamman masu yada labarin karya da su shiga taitayinsu inba haka ba doka zatayi aiki a kansu. #fyp #najeriya
Sharing H hip hop tare da mawakiya Ruka.#fyp #
Yan Madrid kun yarda da wannnan hasashen da Kabiru Buruku ya yi. Ya ce Madrid na cikin matsala ga barcelona a gaba. Shin me kuke gani ze faru? #elclasico #
Bayan dogon Nazari, mun amince! 🏆 JKD Awards 2025 na alfahari da bayyana Janar CG Musa, Ministan Tsaro na Tarayyan Nijeriya, a matsayin Gwarzon Shekara (Man of the Year), bisa jajircewarsa, shugabanci nagari da gudummawar da ya bayar wajen cigaban ƙasa. Muna taya shi murna tare da yabawa ƙwazonsa.” Edita Duniyar Editing Studio Murya Zahra Musa #JKDAwards2025 #Shugabanci #Nagarta #Gwarzonshekara #MinistanTsaro
Sous-titres IA en 1 clic
Vidéo importée → version prête à poster.
Hukumar Samar da Haraji ta Najeriya (Nigeria Revenue Service - NRS), wadda ta maye gurbin tsohuwar Hukumar Tara Haraji ta Kasa (FIRS), ta bayyana sabuwar tambari da asalin kamannun hukumar, matakin da ke nuna farkon sabon tsarin gudanar da haraji a kasar.
Wasu daga cikin Ma'aikatan JKD da Hamada Radio a yayin Murnar Shiga Sabuwar Shekara ta 2026. #fyp #najeriya
“ayin da aka shiga sabuwar shekara, wasan wuta ya haskaka sararin samaniyar birnin Abuja, inda fitilu masu kyalli suka cika sama suna nuna murnar shigowar Sabuwar Shekara. Jama’a sun taru suna murna, suna bankwana da tsohuwar shekara tare da fatan alheri, zaman lafiya da cigaba a sabuwar shekarar.
- Je compte uniquement les vidéos ≥ 60 secondes (tu m’as dit que <60s = pas pris en compte).
- Calcul sur les 30 derniers jours (dans la limite des 35 dernières vidéos qu’on a dans le JSON).
- RPM estimé : 0.71€/1k vues (range 0.49–0.92) basé sur ER + save rate + durée moyenne.
- Résultat: 346€ sur 30j (range 242€–45€), pour 489.95K vues éligibles et 10 vidéos ≥60s.
- Emoji + note /10 = performance globale de la vidéo (views + ER + saves).
- ER = (Likes + Commentaires + Partages) / Vues • Save rate = Sauvegardes / Vues.
- Badges “Au-dessus / En dessous” = comparaison directe à la moyenne de TON compte.
Importe ta vidéo, et Vexub génère une vidéo sous-titrée prête pour TikTok, Reels ou Shorts. Pas de montage, pas de prise de tête.
- Reconnaissance vocale IA → texte propre
- Sous-titres syncro automatiquement sur la vidéo
- Format vertical optimisé pour les vues